-
Aminu Bashir wrote a new post 1 year, 2 months ago
Fassarar Huɗubar Juma'a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Saleh Usama Bn Abdullahi Alkhayyaɗ Mai Fassara: Dr Usman Muhammad Ahmad (Azzuhri) Shugaban S […] -
Shehu Mansur Dala wrote a new post 1 year, 2 months ago
Matsayin Sanya Baƙaƙen Kaya
‘Yan shi’a suna sanya baƙaƙen kaya ranar ashura; waɗansu ma tun daga farkon watan Muharram har tsakiyar watan Safar su […] -
umar.habibu wrote a new post 1 year, 2 months ago
Addu’ar sanya sabon Kaya A Musulunci
An rawaito daga Abu Sa’eed Allah ya ƙara masa yarda yace: Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ka […] -
Ibrahim Garba Nayaya wrote a new post 1 year, 2 months ago
Halayen Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Siffantu Da Su
Akwai waɗansu muhimman halaye da ya kamata mai azumi ya siffanta da su, a gan su da gaske a tattare da shi. Cikin […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Marigayi Dakta Murtala Kudan
An haifi Dr. Murtala Shehu a garin Kudan a ranar 01/01/1960, ya yi karatun allo, sannan kuma ya yi karatu a makarantar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Mawaƙi Ashir San Kudan
An haifi Ashiru Hamisu a garin Kudan a gidan Tattibu, ɗa ne ga Malam Adamu wanda aka fi sani da Malam Bala, sunan […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Mawaƙi Labaran Adam Kudan
An haifi Labaran Adamu Shu’aibu a ƙofar Arewa Gidan Malam Tanko Kudan, a Ƙaramar Hukumar Kudan jihar Kaduna, ya fara k […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Kwanakin Da Mahaifa Ke Yi Kafin Ta Rufe Bayan Gama Al'ada
Kuskuren da mutane suke yi shi ne suna ɗaukar cewa mahaifar mace buɗewa take yi kuma ta zamo a wangale lokacin da t […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Marigayi Nuhu Baushe Kudan
An haife shi a garin Kudan, sunan mahaifinsa shi ne malam Bala, mahaifiyar sa kuma Hassana, ya shahara wajen iya […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Dakta Alhaji Gambo Kudan
An haifi Dr. Alh Gambo a garin Kudan a ƙofar gabas a ranar 01/01/1954, sunan mahaifinsa shi ne Khalid, ya yi ka […] -
Fatima Alhassan Galadima wrote a new post 1 year, 2 months ago
Yadda Za Ki Inganta Halayyarki Da Ɗabi'u Masu Kyau
A matsayinki na mace kuma uwar gida (mai zaman aure); Ya kamata ki san irin halayya da ɗabi’u masu kyau da za saba da […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 year, 2 months ago
Hattara Maza
Wasu lokutan mukan karanta ko mu ji labaran da kan ce wani ya mutu yayin jima’i ko yayin gasar wauta akan hakan, […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Ra'ayin Wani Masani Game Da Tasirin Bincike A Rubutu
Wani masani na cewa zuzzurfan bincike ba shi ne abinda ke samar da kyakkyawan littafi ba. Hanyar da ka bi wajen sa […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Bikin Karrama Gwarazan Gasar Hukumar Tace Fina-finai Ta Jihar Kano
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta ayyana Zubairu Musa Balannaji a matsayin wanda ya zo na farko a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Sha'iri Aliyu Sani (na annabi) Kudan
An haifi Aliyu Sani a garin Kudan kuka wanda aka fi sani da suna “na annabi” a ranar talata 12/4/1982, ya taso a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 year, 2 months ago
Tarihin Salman Khan Salim
An haifi Abdurrashid Salim, wato Salman Khan a ranar 27 ga watan Disamba ta shekara 1965, a garin Mumbai, sannan […] -
Aminu Bashir wrote a new post 1 year, 2 months ago
Fassarar Huɗuba Daga Masallaci Mai Alfarma
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Saleh Bin Abdullahi Bin Humaid Mai Fassara: Dr Abdullahi Yunusa Machina Shugaban Sashi Dr […] -
Mubarak Abubakar wrote a new post 1 year, 2 months ago
Amfanin Yin Bincike A Rubutu
1) Kai kanka a matsayinka na marubuci za ka ƙaru da ilimin da ba ka sani ba. 2) Gamsar da mai karatu ta hanyar bayar […] -
@Mommyn Mihal wrote a new post 1 year, 2 months ago
Al'adun Hausawa Na Jiya Da Na Yau
Shi dai Malam Bahaushe a bisa tarihin da ya shuɗe, mutum ne baƙi sosai, mara tsawo, mai shafaffen hanci da faffaɗan ba […] -
@Mommyn Mihal wrote a new post 1 year, 2 months ago
Muhimmacin Tausayi
Tausayi da jin ƙai su ne kyawawan ɗabi’u da suke taimakawa wajen kyautata zamantakewa a tsakanin mutane da al’umma b […] - Load More
Gida Activity