-
Maimuna Adamu rabo wrote a new post 4 years, 11 months ago
Abubuwan da ake buƙata domin haɗa ƙunun gyada mai Ayaba da Kwakwa ba su da yawa; kunun gyada mai ayaba da kwakwa yana da matuƙar daɗi sosai musamman a ce an kula da tsafta a lokacin da ake haɗa sa.
Abubuwan Da Ak […] -
Maimuna Adamu rabo changed their profile picture 4 years, 11 months ago
-
Habibu Adamu Rabo changed their profile picture 4 years, 11 months ago
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 2 months ago
A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da masifu daban-daban.
Allah Ya ce:“Wallahi sai mun jarraba ku da wani abu na daga tsoro da […]
-
Dr. Musa Sabi'u's profile was updated 5 years, 2 months ago
-
Dr. Musa Sabi'u changed their profile picture 5 years, 2 months ago
-
Hassan Mohd Hassan wrote a new post 5 years, 4 months ago
Wannan Shi Ne Miji Nagari
Duk wani miji a duniya yana so da neman mace tagari wacce a idonta akwai tausayawa, a wajenta akwai hutu da nutsuwa, a […]
-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 4 months ago
Sadar da zuminci,shi ne ziyarar ‘yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar da zumunci da cewa hanya ce ta samun arziƙi da rayuwa mai daɗi a nan d […] -
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 5 months ago
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa, za mu koyi yadda ake faten wake da doya. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan haɗawa:Wake (½ kofi)
Doya peeled and washed (gwargwadon buƙata)
At […] -
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 5 months ago
Barkan mu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa; A yau za mu koyi yadda ake farfesun kayan ciki a sauƙaƙe. Tare da ni Hafsat Shettima.
Farfesun kayan ciki na mutum 3-4
Abin da ake buƙataKayan ci […]
-
Hafsat shettimah wrote a new post 5 years, 5 months ago
Barkanmu da kasancewa a fannin girke-girkenmu na WikiHausa; A yau za mu koyi yadda ake farfesun ganda. Tare da ni Hafsat Shettima.
Abubuwan da ake buƙata:Ganda
Jajjagaggiyar albasa matsakaita 2
Tumatir J […] -
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 5 years, 5 months ago
Akwai wata sananniyar hanya da ma’aurata ke bi domin ƙara donƙon soyayyar aurensu. Ita ce taimaka wa juna a wajen ayyukan gida. Yadda gidansu zai kasance cikin tsafta da tsari a koda yaushe.
A wajen maza da y […] -
Mal. Kabir Haruna Kaita wrote a new post 5 years, 5 months ago
Mahangar Siyasa A Musulunce
Mahangar Musulunci a kan tsarin daula da siyasa a zamanance Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da […]
-
Mal. Kabir Haruna Kaita's profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Mal. Kabir Haruna Kaita changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
Hafsat shettimah's profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Hafsat shettimah changed their profile picture 5 years, 5 months ago
-
wikiHausa wrote a new post 5 years, 5 months ago
Tuba daga zunubi shi ne yin nadama, barin zunubin, da neman gafarar Allah.
Ya zama dole ne mu tilasta wa kanmu yawan tuba. Domin samun yardar Allah maɗaukaki. Kuma Idan muna kwaɗayin samun amsawa ibadunmu, da a […] -
Ibrahim Garba Nayaya's profile was updated 5 years, 5 months ago
-
Ibrahim Garba Nayaya changed their profile picture 5 years, 5 months ago
- Load More
Gida Activity