Activity

  • An karɓo da ga Jabir (R.A) ya ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) Ya kasance yana koya mana istihara a cikin duk abin da za mu yi kamar yadda yake koya mana surar Alƙur’ani.
    Yana cewa: “Idan ɗayanku ya […]

  • An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce:
    “Manzon Allah (Sallalahu alaihi wassallam) Ya ce, “Mafificin azumi bayan Ramadan, shi ne azumin watan Muharram, Mafificiyar sallah bayan sallar farilla ita ce […]

  • Watan Shawwal shi ne watan Karamar Sallah. Ana so mutum ya yi azumi shida (6) a cikinsa.

    Shi wannan azumi ana iya yinsa a jere, ana kuma iya rarraba shi.

    Domin karanta cikakken bayani a kan Falalar Azumin […]

  • Ranar Arfa ita ce ranar tara ga watan Zul- Hajji, rana ce mai cike da darajoji, ana son yin azumi da yawaita ibada a wannan rana. Sai dai an hana yin wannan azumin ga wanda yake aikin Hajji.
    Domin karanta cikakken […]

  • An karɓo daga Abdullahi Ibn Abbas (Radiyallahu anhu) ya ce: “Yin umara a watan Ramadan daidai da ladan aikin Hajji ne, ko kuma daidai da ladan aikin Hajjin da aka yi tare da ni yake”. (Bukhari 1764, Muslim […]

  • An karɓo daga A’isha (Radiyallahu anha) ta ce: Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasalam) ya kansance yana ƙoƙari a goman ƙarshe, fiye da yadda yake yi a sauran lokutan “Muslim 1175).
    An karɓo daga gare ta A’is […]

  • Sallar Alwala Da Falalarta An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu ) ya ce: wata rana bayan sallar Asuba, sai Manzon Allah (Sallallahu alaihi […]

  • Sallar walaha ana yin ta daga kimanin minti goma sha biyar bayan fitowar rana har zuwa lokacin sallar Azahar. Mafi ƙarancin sallar walaha shi ne raka’a biyu daga nan har zuwa raka’a goma sha biyu.
    Domin karanta […]

  • Raka’atul Fajri su ne raka’o’i biyu da ake yi kafin Sallar Asuba. Ana taƙaita su wato ba a tsawaita karatunsu da ruku’insu da sujjadarsu, kuma ana son yi su a gida kafin a fito masallaci. Manzon Allah (Sallallahu […]

  • Waɗannan nafiloli sune waɗanda ake yin su kafin ko bayan sallolin farilla; raka’o’insu goma ne ko sha biyu; ga yadda tsarin su yake :Raka’a biyu kafin Sallar Azahar ko raka’a huɗu bayan Sallar Azahar, raka’a Ma […]

  • 1- Samun ɗaukaka da daraja a Aljanna.
    2- Samun ƙauna da kulawa daga Allah Ta’ala.
    3- Nafila tana cike giɓi da kan faru a cikin farilla.
    4- Bayan farillai, ba abin da Allah ya fi so kamar Nafiloli.

    Domin ka […]

  • Cin Mutuncin Mutane Da Sunan Hamayyar Siyasa. Ga  duk mai sauraro kafafen yaɗa labarai, ko wanda wajen zama ke haɗa shi da ‘yan siyasa daga lokaci zuwa lokaci, za […]

  • Yin Ƙarya Da Sunan Yarfen Siyasa. Ƙarya na ɗaya daga cikin munanan ɗabi’un da ‘yan siyasa suke yi, wani abin da yake ƙara wa ƙaryar da suke yi muni shi […]

  • Saki-reshe Kama-ganyen Da 'Yan Siyasa Suke Yi. Babu shakka yana daga cikin manya-manyan kurakuran ‘yan siyasa saki-reshe kama-ganye da suke yi, da kuma dabarar rashin […]

  • Mafi yawancin shan ruwan Manzon (sallallahu alaihi wassallam) a zaune ne, kuma yana sha a tsaye saboda wani uzuri.
    Kuma yana ambaton Allah a farkon shan nasa, ya kuma gode masa a ƙarshe.
    Sannan kuma yana […]

  • Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ba ya kushe wani abinci.
    Idan ya yi sha’awar abinci, yana ci; idan kuma ba ya sha’awarsa, yana barin shi. Kuma yana ambaton Allah Maɗaukakin sarki  a f […]

  • Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana kuka a cikin sallah don tsoron Allah, kuma yana kuka yayin sauraron karatun Alkur’ani daga waninsa, kamar Abdullahi dan Mas’ud, Allah ya […]

  • Mafi yawancin dariyar Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi murmushi ce, kuma dariyarsa kaɗan ce, matukar dariyarsa ita ce fiƙoƙinsa (haƙora) su bayyana, samsam bai taɓa yin dariyar da za a ga […]

  • Allah Maɗaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahualaihi wassallam): “Ƙa kyautata karatun Alkur’ani matukar kyautatawa”.
    Suratul Muzammil, aya ta 4.

    Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya […]

  • Load More