Activity

  • Wannan addu’ar; ana so a dunga karanta ta a duk lokacin da mutum ya tashi daga barci, da kuma lokacin da zai kwanta barci. Insha Allah, Allah zai tsare shi Duniya da Lahira.

    Idan ka karanta, Allah (Subahanahu […]

  • Wannan addu’a ita ake kira “gaya wa jini na wuce”; domin biyan buƙata, Wato duk wata buƙata da kake nema wajen Allah (Subahanahu Wata’ala); ko kuma kake son Allah ya biya maka buƙatunka cikin gaggawa; sai ka da […]

  • Shiriyar Ubangiji – Ga wanda yake son Allah (Subahanahu Wata’ala) ya shirya masa yaransa su kintsu, su shiryu, su zama suna kiyaye umarnin ubangiji da kuma sharuɗan da ya gindaya musu.

    Sai ka lazumci karanta […]

  • Wannan ita ma addu’a ce da ake karantawa domin nema wa yara shiriyar Ubangiji da samun karatu. Duk mai son Allah ya kintsa masa yara su shiryu, su zama abin koyi a wajen al’umma.

    To sai ya dinga lazumtar […]

  • Ismullahil A’azim – Ana so a karata wannan addu’ar a duk lokacin da mutum ya samu kansa cikin tsanani ko kuma damuwa.

    An samu wani sahabi a zamanin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam); ɗan kasuwa, wanda […]

  • Addu’a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu’a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo.

    Idan har kana karanta wannan addu’ar, Allah zai tsare shi daga ciwon annoba na zamani, wanda aka […]

  • Addu’ar Bushewar Zuciya – Wannan addu’ar ma akan karanta ta domin Ubangiji ya ba ka kariya daga dukkan cututtukan zamani da kuma bushewar zuciya.

    Muddin za ka yi wannan addu’ar Bushewar Zuciya; Allah […]

  • Mata – Akan so kowacce mace a ce ta san kanta, budurwa ko matar aure ko kuma bazawara, wannan shi ne zai sa ki sami daraja a wajen mijinki.

    Da yawan mata, sun kasu gida huɗu kuma kowacce da hanyar da take bi […]

  • Yadda Za ki Gyara Kanki. Akan so mace ta zauna kamar shinkafa a gidan mijinta; kar ki bari ya daina yinki, kar ki bari ya ƙosa dake.

    Kin san shinkafa za a iya sarrafata ta kowace irin launi. Misali; za a iya […]

  • Shi ciwon sanyi wanda Bature ke cewa (S.T.D: Sexual Transmitted Disease) yakan haddasa wa mata matsala daban-daban.

    Kama daga rashin haihuwa, ɗaukewar sha’awa, wasu kuma yakan yi yawa ya taɓa musu ƙoda ya ha […]

  • Hanyar Warkar Da Ciwon Sanyi Da Maganin Sa Akwai hanyoyi da mace za ta bi domin rabuwa da wannan mugun ciwon. Shawarar farko game da wannan ciwon za ta bi; […]

  • Addu'a Ga Yaran Da Ba Sa Ji Yaron da ake gani ya ɗauko hanyar lalacewa ba ya jin magana; ba a sa shi ya yi kuma ba a sa shi ya bari, to ga wata […]

  • Addu'a Idan Mutum Yana Cikin Tashin Hankali Wannan addu’ar za a iya karanta ta idan mutum na cikin mawuyacin hali; ko kuma mace ta rasa mijin aure; ko kuma mutum […]

  • Addu'ar Neman Falala Wannan addu’a ana yin ta domin neman falala da buɗi akan abinda ka sa a gaba, karatu ko kasuwanci. Akan so ka […]

  • Yadda Ake Addu'ar Tashi Daga Bacci An karɓo daga Aisha (Radiyallahu Anhu) tace Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam); ya kasance yana tashi daga bacci zai […]

  • wikiHausa wrote a new post 3 years, 7 months ago

    Yadda Ake Addu'ar Biyan Bashi Addu’ar Biyan Bashi – Wannan addu’a ce ga wanda bashi ya yi wa yawa, yana so ya biya, ko kuma mutum na cikin tsanannin […]

  • A bayani na farko mun bayar da wasu bayanai a kan yadda ake jan hankalin miji; Ga sauran bayanan nan.

    4. Iya Taku

    Takunki a lokacin da kike gabansa da tsayuwarki da zamanki, dole ne ya zamo na musamman.Ya […]

  • Bayan gama iƙama a sallar jam’i ko sallar mutum shi kaɗai; mace ce ko namiji, sai ya yi kabbarar harama wacce ita ce mabuɗin sallah.

    Yadda ake yin ta shi ne, furta kalmar (Allahu Akbar) tare da ɗaga han […]

  • Mai yin sallah zai buɗe karatun Alƙur’ani da Bismillah a ɓoye, ba tare da mamu sun ji karatun Bismillah ba, shi ne limami kuma sallah ce da ake bayyana karatu.

    A mazhabin Malikiyya kuma zai bayyana karatun Bi […]

  • A yadda mayuka da kayayyakin gyaran jiki suka yi yawa a kasuwa; zaɓar abubuwan da za su taimaka wa fatar jikinki yana iya zama abu mai matuƙar wahala. Amma idan kin san yanayin fatarki, sai ki zaɓi abubuwan da za […]

  • Load More