-
Bashir Abubakar Adam changed their profile picture 3 years ago
-
Musa Suleiman Koko Suleiman Koko changed their profile picture 3 years ago
-
Dauda Sani Abubakar changed their profile picture 3 years ago
-
Abdallah Hilal Galadanci changed their profile picture 3 years ago
-
Abdullahi Mukhtar Tijjani changed their profile picture 3 years ago
-
Farouk Bashir Habib changed their profile picture 3 years ago
-
Zainab Muhammad changed their profile picture 3 years ago
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Akwai abubuwa da dama waɗanda suke kawo tabbataccen da dauwamammen zaman lafiya da tabbataccen kwanciyar hankali ga ɗaiɗaikun mutane da ƙungiyoyi, kai har da duniya ma gaba ɗaya.
Amma duk waɗannan abubu […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata; manya da yara musulmi da kafiri babu wani saɓani.
Za mu iya cewa, yanayin nutsuwa da jin daɗi da farin ciki, annashuwa da samun ga […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Illolin Karɓe-karɓe Da Barace-barace
Addinin musulunci addini ne da ya girmama ɗan Adam ya mutunta shi ya kuma yi umarni da ya kare mutuncinsa ya girmama […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
1) Guntun gatarinka, ya fi sari ka ba ni.
2) Rabon kwaɗo ba ya hawa sama.
3) Adon wadata kyauta, adon talaka wadatar zuci.
4) Abubuwa biyu ba sa zama guri ɗaya, wadatar zuci da hassada, abubuwa biyu ba s […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Wadatar zuci shi ne babban arziki wanda ba ya ƙarewa; wanda ya same shi, ya huce haushin da takaicin duniya, ba shi ba hassada ba ganin ƙyashi ba baƙin ciki ba ruwansa da ƙulle-ƙulle, ba ya tankwaɓarwa da wani […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Wadatar zuci tana da fa’idoji da amfani mai yawan gaske ga kowanne ɓangare na rayuwar duniya ga mutum a duniyarsa da lahirarsa.
Wasu daga cikin fa’idojin wadatar zuci su ne:
1) Mai wadatar zuci zai sami […]
-
Shehu Mansur Dala wrote a new post 4 years ago
Sai dai kuma duk da waɗannan darajoji da fa’idoji da wadatar zuci ke da su; mutane da dama zukatansu a talauce suke, matattu ne kuma matalauta ne.
To mene ne yake haifar da rashin wadatar zuci?
Akwai […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago
1. Zamanin Halifofi Shiryayyu ba shakka an samiu nau’o’i daban-daban a wannan lokaci, kaɗan daga cikin misalan su sun haɗa da:
Waƙafin da sayyidina Umar ya yi da kasonsa guda ɗari dake Khaibar, wanda ya rub […]
-
Amin Yusuf Gwamna wrote a new post 4 years ago
Kayan Haɗawa
Ruwan turare (alcohol)
Yara-yara gwangwani 1
Sikari kwano
Kala
Filabo
Madarorin Turare 5
Yadda Ake Haɗawa
A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin t […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago
An sharɗanta kasancewar mai kula da waƙafi ya kasance:
-Ya zamo Musulmi.
-Baligi wanda ya halatta ya yi tasarrufi a shari’ance.
-Ya kasance mai adalci.
-Haka kuma ya kasance yana da ilmi ko ƙarfi da […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago
Waƙafi yana da rukunai guda huɗu kamar haka:
– Mai waƙafi: sharaɗin mai yin waƙafi shi ne, ya kasance mai hankali; mai cikakken mulkin abin da zai yi waƙafi da shi na dukiya ko kadara, wacce za a iya amfan […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago
Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiran sa da “hubusi” ko “tasbil” ko “tahbis”; a shari’ance na nufin sallama dukiya ko kadara, sallamawa ta har abada don neman yardar Allah Maɗaukakin Sarki; ga waɗanda mai wa […]
-
Sanusi Iguda wrote a new post 4 years ago
Ba shakka addinin Musulunci ya kwaɗaitar da mabiyansa dangane da waƙafi a matsayinsa na sadaka; wacce ladan ta yake ɗorewa har bayan rayuwar wanda ya yi ta. Kamar yadda ya zo a cikin faɗin Allah Maɗaukakin Sark […]
- Load More
Gida Activity