-
Babahabu49 wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Takwarcin Ma'ana (Synonyms)
Gabatarwa Kamar yadda lamarin yake a wasu harsuna, musamman ma Ingilishi tabbas akwai wata irin dangantakar ma’ana […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Menene Hiatal Hernia?
Akwai wata tsoka mai faɗi wacce take a matsayin katangar da ta raba tsakanin ramin ƙirjin mutum (chest cavity) da r […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Abin Da Ke Jawo Jarirai Suna Shan Ruwan Haihuwa (AMNIOTIC FLUID)
Amniotic fluid ruwa ne dake zagaye da jariri a cikin mahaifa wanda ke taimakawa yaron ya sami balance ta yadda ko […]
-
Babahabu49 wrote a new post 2 weeks, 4 days ago
Daidaitacciyar Hausa (Standard Variety)
GABATARWA Ilimin kimiyyar harshe(Linguistics) ilimi ne da ke nazarin harsuna tun daga sautuka, ginin jimla, kirar […]
-
Rabiu Musa Adam wrote a new post 2 weeks, 6 days ago
Ayyukan Ta'addancin Matasa A Kano: Aure, Yawan Haihuwa Da Tarbiyya A Wata Mahanga
“ Ku yi auren soyayya, sannan ku auri masu haihuwa, zan yi alfahari da yawanku ranar tashin kiyama” – Manzon All […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 2 weeks, 6 days ago
Wasu Daga Dalilan Shaye-shayen Ƙwayoyi
Masu iya magana suna cewa, ruwa ba ya tsami a banza, kuma in ka ga zomo a kasuwa kai shi aka yi. Yadda iya bincike ya […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 2 weeks, 6 days ago
Matakan Shiga Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi
Akwai matakai huɗu da ake bi ta kansu kafin a tabbata a cikin shan miyagun ƙwayoyi da sauran kayan sa maye, ga su k […]
-
Babahabu49 wrote a new post 3 weeks ago
-
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 3 weeks ago
Adana Harshe (LANGUAGE PRESERVATION)
GABATARWA Harshe ya kasance muhimmin al’amari ko ginshiƙin tubalin da ya haifar da nazarin kimiyyar harshe, wato Li […]
-
Husaini Inuwa wrote a new post 1 month, 1 week ago
Hukunci A Kan Sallar Juma'a Idan Ta Yi Karo Da Ranar Idi
GABATARWA: Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jinƙai. Malamai na fiƙihu suna da saɓani a kan wannan mas’ ala kuma suna […]
-
Faruq Adamu wrote a new post 1 month, 1 week ago
Yaushe Ne Kwanakin Layya Suke Ƙarewa?
Haƙiƙa kwanakin Layya suna ƙarewa ne bayan kwana Uku (3) waɗanda ake kira Ayyamul Tashriq (Kwanakin kekketa nama) su […]
-
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Mai Jin Harshe Ɗaya
GABATARWA A duk lokacin da aka ce an sami wasu al’umma kuma mazauna yanki ɗaya, sannan kuma masu magana da harshe ɗa […]
-
Faruq Adamu wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Abubuwan Da Suka Shafi Idi
Da farko dai ana son mutanen da za su je Idi su zamto sun tsabtace jikinsu sannan su sanya sababbin tufafi ko kuma […]
-
Faruq Adamu wrote a new post 1 month, 2 weeks ago
Abin Da Ya Shafi Yanka
Ita dai layya sunna ce wajiba a kan wanda yake da ikon yin ta. Sannan mafi ƙarancin abin da yake wadatarwa a layya […]
-
Faruq Adamu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Falalar Watan Dhul-Hajj (BABBAR SALLAH)
Dukkan godiya da ɗaukaka Ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai, tsira da aminci su tabbata a kan Manzonmu Annabi […]
-
Babahabu49 wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Haɗuwar Harshe (LANGUAGE CONTACT)
NA MUHAMMAD ABUBAKAR GABATARWA Magana da harsuna biyu wani al’amari ne da ya zama ruwan dare a tsakanin ‘yan N […]
-
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Hatsarin Amfani Da Mayukan Hasken Fata
Yin amfani da funbact A da wasu mutane keyi, musamman mata domin mayar da fatar jikinsu ta yi haske, abu ne mai […]
-
Muhammad Sahal Aliyu wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Jin Harsuna Biyu Ko Fiye Da Biyu (BILINGUALISM AND MULTILINGUALISM)
Gabatarwa Kamar yadda aka sani ne cewa lallai harshe yana buƙatar al’umma kuma su ma waɗannan al’umma suna buƙat […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Shaye-Shayen Kayan Maye
Kalmar shaye-shaye, a ƙasar Hausa, musamman a Kano, ana alaƙanta ta ne da dafaffiyar albasa wadda ‘yan mata suke yin m […]
-
Ado Ahmad Gidan Dabino wrote a new post 1 month, 3 weeks ago
Menene Shan Ƙwaya?
Shan ƙwaya shi ne, shan ƙwayoyi waɗanda a likitance bai zama dole ba ko kuma a sha fiye da kima da kuma shan ƙw […]
- Load More
Gida Activity