-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 4 hours, 21 minutes ago
Waƙa Mai Taken Ladubban Tsuguno
Da sunan Rabbi mai baiwa gare mu, Da nau’o’in ni’imta ba musawa. 2. Salati da sallama ga Ra […] -
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 5 hours, 13 minutes ago
Tarihin Marubuci Nasiru Garba Ahmad
Assalamu alaikum. Sunana Nasiru Ahmad Garba. A lokacin karatu sunan Ahmad ɗin ya koma karshe. An haife ni a unguwar […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 day ago
Tsokacin A Kan Littafin Garina Abin Alfaharina
“Garina Abin Alfaharina.” Littafi ne da ya zamo tamkar madubin da ke haskaka zuciyar al’umma, domin a cikinsa an ɗaura […] -
Sadiq Tukur Gwarzo wrote a new post 1 day ago
Asalin Kafuwar Jihar Katsina
Ga abinda yazo daga littafin tarihin Katsina (Kitabu Taarikh Ummaratu Hazihil Qaryatu Al-mashhuratu bi- Katsina min […] -
Nasiru G. Ahmad changed their profile picture 1 day, 1 hour ago
-
Nasiru G. Ahmad wrote a new post 1 day, 1 hour ago
Waƙa Mai Taken Jakadan Allah
Allahu ba ni dubun basira mayyawa, In yi baitukan bege ga ɗan Adanani […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 day, 3 hours ago
Waƙa Ta 2 Ga Farfesa Mu'azu Sa'adu Muhammad Kudan
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya 1. A yau mun taru cikin a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 day, 3 hours ago
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu'azu Sa'adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya A yau Arewa ta wayi gari da a […] -
SALMANU FARISS ADAMU wrote a new post 1 day, 3 hours ago
Tsokaci A Kan Littafin Salmanu Da Salma
Littafin “Salmanu da Salma” littafi ne na soyayya da aka gina bisa tubalin kimiyya da ilimi. Marubucin ya nuna cew […] -
Rabiu Musa Adam wrote a new post 1 day, 4 hours ago
Ga Tsoro Ga Ban Tsoro
“Ubangiji (Allah) ya halicci mutane, Samuel Colt ya dai-daita su” – Sammuel Colt (18 […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 1 day ago
Yadda Atini Yake (Dysentery)
Idan mutum na fama da atini yakan rasa samun sukuni, sannan a kodayaushe ya kan ji kamar kashi ya matse shi sosai tare […] -
Dr Aisha health talk wrote a new post 1 week, 1 day ago
Yadda Zubar Jini Yake Bayan Haihuwa
Mahaifar Mace wato “Uterus” a sanda ta ɗauki ciki babu wani guri a jikin halittar ɗan adam da jini ke kai-komo ba t […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 1 day ago
Kammalawa Daga Cikin Littafin Ka San Kanka
Warwara Duk da na bayyana muhimmancin mutum ya gano kansa, zan iya cewa ba dole sai ka yi hakan ba. Gano kai wani […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Yadda Manufar Rayuwarka Take
Manufar Rayuwarka Wannan kusan zan iya cewa shi ne ma ya kamata ya zo a farko, amma na jinkirta shi ne saboda amsar […] -
wikiHausa wrote a new post 2 weeks, 2 days ago
Yadda Za Ka Tambayi Kanka Da Kanka
❖ Wacce Baiwa Kake Da Ita? Sanin wannan rabe-rabe na mutane zai haska maka kai wanene, daga nan sai ka tambayi k […] -
Sadiq Tukur Gwarzo changed their profile picture 3 weeks ago
-
wikiHausa wrote a new post 3 weeks ago
Ya Ake Sanin Kai?
Kamar yadda na sha faɗa a rubuce-rubuce na, mutum haɗin gambiza ne na ƙwayar halittarsa, tarbiyyar da ya samu daga gi […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Amfanin Sanin Kai
Kafin na yi nisa cikin wannan littafin, yana da kyau na fara kawo kaɗan daga cikin amfanin sanin kai ga kowanne mutum […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Ka Ɗauka Ka Sani
Gabatarwa Da sunan Allah mai Rahama mai Jin ƙai. Abin da za ka karanta mai yiwuwa ya iya canja maka rayuwa, yana da […] -
wikiHausa wrote a new post 3 weeks, 1 day ago
Juyin -Juya Hali A Rubuce-rubucen Littattafan Adabi
Duk da cewa maza su suka. fara rubuce tun 1933 Mukhtar (2004). Amma wacce ta fara Rubuta ƙagaggen Labari na Hausa ita […] - Load More
Gida Activity