Abin da ya Halatta Game da Mai Jinin Haila da na Biƙi Tare da Mazajensu

0
724

Ya halatta ga mai jinin haila da na biƙi tare da mazajensu abin da zai zo:

  • Ci da sha da bacci tare
  • Wanke kan miji da taje shi

Mene ne ake so game da mai jinin haila da na biƙi?

Ana so ga mai jinin haila da kuma na biƙi fita don halartar idi tare da ƙaurace wa sallah.

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Fassarar Littafin Fikhul Muyassar Na Biyu wanda Rukayya Dalha ta wallafa shi; Domin karanta cikakken littaffin danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Darasi Na Tara Game da Hukunce-Huncen Jinin Cuta danna nan

Don karanta cikakken bayani a kan Yadda Za Ki Gyara Kanki danna nan.

labarin da ya wuceHukunce-hukuncen Jinin Haila Da Na Biƙi
Labarin na GabaHukunce-Hukuncen Jinin Cuta