Me Yasa Ake Kiran Kakan Manzon Allah Da Suna Shaibah?

0
684

Mene ne yasa ake kiran kakan
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Abdulmuttallib da suna
Shaibah (tsoho)

Ana kiran kakan Manzon Allah (S.A.W) Abdulmuttallib da suna Shaibah (tsoho) ne

1.sabo da yana da furfura a kansa.

Domin sanin Nasabar Manzon Allah Danna koren rubutun nan

labarin da ya wuceDa Ruhi Kake Mutum Ba Da Gangar Jiki Ba
Labarin na GabaYadda Ake Gyaɗa Marau-marau