Yadda Sunayen Wasu Hulunan Hausawa Suke

0
36

1. Bakwala
2. Dara gajera
3. Dara doguwa
4. Dankwara
5. Gurus
6. Gurumfa
7. Haɓar Kada
8. Kalaɓus
9. Kube
10. Markiyo

11. Mu-haɗu-banki
12. Iya kwandishin
13. Mangadara
14. Saki
15. Siniya
16. Sallau Musa
17. Tashi-da-kwakwa
18. Zita
19. Zanna Bukar

FASIHIN KAITA

Karanta Sunayen Wasu Kifin Hausa

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceSunayen Wasu Kifin Hausa
Labarin na GabaAmfanin Rake Ga Lafiyar Ɗan Adam