“Baarakal laahu laka fiil mauhuubi laka, wa shakartal waahiba, wa balaga ashuddahu, wa ruziƙta birrahu”
{Allah ya yi albarka ga abin da aka azurta ka da shi, kuma ya saka godewa wanda ya ba ka (shi); kuma Ya sa shi ya rayu har zuwa ga matuƙar ƙarfinsa, kuma a azurta ka da biyayyarsa}.
Domin karanta cikakken bayani a kan Addu’ar Nema Wa ‘Ya’Ya Tsari danna nan.
Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Tarbiyyar Yara danna nan.
Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Garkuwar Musulmi Ta Addu’o’i Daga Alƙur’ani Da Sunna; wanda Sheikh Sa’id Ibn Ali Ibn Wahf Al-Kahdani ya wallafa shi; Domin karanta cikakken Littafin danna nan.









![Gaskiyar Abin Da Ya Faru Na Shahadar Husaini [R.A] Gaskiyar Abin Da Ya Faru Na Shahadar Husaini [R.A]](https://wikihausa.com.ng/wp-content/uploads/2024/11/Gaskiyar-Abin-Da-Ya-Faru-Na-Shahadar-Husaini-R.A-100x70.jpg)