Yadda Ake Addu’ar Samun Lafiya Ga Cututtuka

0
833

Addu’ar Samun Lafiya – An ruwaito daga A’isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo wurinsa da koke na rashin lafiya; yakan ɗauko hannunsa na tsakiya ya sanya a bakinsa.

Sannan ya dangwali ƙasa, sannan ya ɗaura a inda kewa mutumin ciwo, sai ya karanta wannan addu’ar samun lafiya; kamar haka:

“Bismillahir turbati ardina biriqati ba’dina yashfa taqmuna bi’izni rabbina”

Wannan bayanin an ciro shi ne daga Littafin Da Haka Na Gagara wanda Yahaya Ishaq ya wallafa shi domin karanta cikakken Littafin danna nan.

Domin karanta cikakken bayani a kan Yadda Ake Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Da Wadatar Zuciya danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Addu’ar Samun Nutsuwa Da Kwanciyar Hankali Da Wadatar Zuciya
Labarin na GabaGudumawar Waƙoƙin Baka na Situdiyo Wajen Haɓaka Tattalin Arziki