Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 3

0
192

102.Tatu
103.Talatu
104.Lanti
105.Lantana
(102, 103, 104, 105 duk ma’anarsu ɗaya)

106.Tanko (Mati, Mato)
107.Talle
108.Tallafi (alle)
109.Tasallah
110.Tabari

111.Taningo
112.Turai
113.Tambai (namiji/mace)
114.Tambari
115.Uwani

116.Uwale
117. Abambu (115,116,117 ɗaya ne)
128.Goggo
129.Inna
130.Yalwa. Yalwati
131. Yawale ko Mijinywa

TSATSON HAIHUWA.

1.Kaka
2.Uba
3.Ɗa
4.Jika
5.Tattaɓa- Kunne
6.Taka-kusheyi
7.Tankaɗen hannu
8.Unhun!!!!!

FASIHIN KAITA

Karanta Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 2

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Biyu
Labarin na GabaKoyar Da Tarbiyya A Cikin Littattafan Yusuf M. Adamu