Wasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya

0
160

1.Audi (namiji/mace)
2.Auta (namiji/mace)
3.Abba. Abbati. Abbe
4.Abanbu

5.Aruwa
6.Asabe (Assibi, Gude)
7.Alhaji
8.Azumi

9.Arzika. Arziki
10.Bature
11.Balarabe
12.Balaraba

13.Barau
14.Bawa,
15.Barmo,
16.Bora

17.Barmani
18.Baiwa
19.Bayi
(17, 18, 19 duk ma’anarsu ɗaya)
20.Baffa (Abba, Abbati, Babangida)

21.Babangida
22.Baturiya
23. Ci wake
24. Cibau

25. Cindo
26. Ɗanladi
27. Ɗanlami
28. ƊanTani

29. Ɗanjuma
30. Ɗan Assibi, Dan Asabe
31. Ɗan Azumi
32. Ɗari

33. Dikko
34. Delu
35. Dudu
36. Dela

37. Kande
(34, 35, 36, 37 duk ma’anarsu ɗaya)
38.Bayi ( Ayashe, Bayye)
39.Bute
40.Yalwa

41.Goshi
(39, 40, 41 duk ma,anarsu daya)
42.Damina
43.Dago
44.Gambo ( namiji/mace)

45.Gwanda
46.Gwamma
47.Goshi
48.Harande

49.Hajiya
50.Indo (kyabtin)

FASIHIN KAITA

Danna nan don karanta Sunayen Abinci Ko Abin Sha Na Hausawa Kashi Na 4

Edita@rumasau-kallamu

labarin da ya wuceMijin Marigayiya Babi Na Talatin
Labarin na GabaWasu Laƙanin Sunayen Hausawa A Al’adun Gargajiya 2