liƙawa: Zumunci
Yadda Sakamakon Zalunci Yake
Shi kuwa zalunci babu abin da yake haifarwa ga azzalumai da ƙasa sai musiba da bala'i a duniya da lahira.
Sakamakon Zalunci - Kowane...
Mene Ne Amfanin Zumunci?
Sadar da zuminci,shi ne ziyarar 'yan uwa da dangi da abokai na alkhairi da taimakon su da agaza musu.
Annabi (S.A.W) ya bayyana mana sadar...