liƙawa: Zikiri
Yadda Falalar Zikiri Ya Ke
Zikiri shi ne ambaton Allah Ta'ala da kalmomin yabo da kirari da girmamawa da godiya; bisa ni'imominsa tare da nutsuwa da ƙasƙantar da kai...
Kasance A Cikin Zikiri Kowane Lokaci
Bari in kammala wannan babi da wasiyar Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam)
An karɓo daga Abdullahi Ibn Basrin (Radiyallahu Anhu) Haƙiƙa wani mutum ya ce;...
Yadda Falalar Zikirin Tashi Daga Majalisa Yake
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu Anhu) ya ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) ya ce; "Wanda ya zauna a wuri ya yi maganganu...