Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Ma’anar Yabo

0
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...

Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai

0
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau; Sannan sai aka ga dacewar rubuce su,...

Ma’anar Kiɗa da Makaɗi

0
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi. Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...

Muhallan Da Ake Waƙoƙin Fiyano Na Hausa

0
Muhallan da ake waƙoƙin Fiyano na Hausa su ne wuraren da mawaƙan Hausa masu amfani da fiyano suke rera waƙoƙinsu. Muhallan Fiyano su ne...

Misalan Waƙoƙin Hausa Na Fiyano

0
Zainab (2009:84) ta ce "Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na...

Mawaƙan Da Ake Yi Wa Kiɗan Fiyano

0
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano...

Masu Yin Kiɗan Fiyano A Ƙasar Hausa

0
Bayan samun fiyano a ƙasar Hausa, an samu makaɗa da dama da suka sayo ta; kuma suka buɗe shaguna a wurare daban-daban domin yin...

Samuwar Fiyano A Ƙasar Hausa

0
Gusau (2008:6) ya bayyana fiyano wani abin kiɗa ne baƙo ga Hausawa da suka samu ta hanyar hulɗa ta Turawa". Samuwar waƙoƙin fiyano na Hausa...

Yadda Ake (Recording) Ɗaukar Videon Abin Da Ake Gabatarwa A Fuskar...

Recording - Shin kana da aboki wanda yake ɗauke da computer mai amfani da Windows 8, kuma yake shan wahalar aiki da sababbin al'amuran...

Ma’anar Aure A Ƙasar Hausa

0
Auren Hausawa - Auren nan na da ma'anoni da dama daga masana; domin sun yi ƙoƙarin faɗaɗa ma'anar zuwa ga ɓangarori da dama; amma...