Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Biyar

0
Cinikin Bayi a Afrika ya ɗauki salo daban-daban kamar yadda na yi bayani a baya babu abin da ya kassara Afrika kamar wannan, ta...

Mata Ku Ba Ni Kunnenku

0
A yayin da aka yunwatar da jiki wato 'Starvation' jikin a karan kansa yakan fara nemo hanyar da zai cigaba da bai wa mutum...

Babban Kundi

1
Dukkanin godiya da yabo sun tabbata ga Allah (Subhanahu wata'ala), wanda ya halitta sammai da ƙassai guda bakwai, haka kuma ya halicci mutum daga...

So Da Shaƙuwa

0
Akwai hanyoyi da dama, waɗanda miji zai iya samun so da shaƙuwa mai tsanani a wajen matarsa, kamar su kyauta, kulawa, yabo, kwalliya, zantawa...

Dabarun Bunƙasa Noman Masara

0
1. Wajen shuka Dukkanin wanda zai noma irin wannan masara, don samun masara mai inganci, to ya kamata ya yi la'akari da; a. Ƙasar wajen da...

Mallakar Miji

0
Ya zama dole akan waɗanda suke so su mallake mai gidansu, su iya waɗannan abubuwan, kamar yadda sheikh Halliru Maraya Kaduna, Shiekh Aminu Daurawa...

Cinikin Bayi A Tarihin Afrika Kashi Na Huɗu

0
Great Britain, Ingila ke nan duk da yake ita ta zama ta fi kowacce cin ribar cinikin Bayi, ba ta soke bauta ba da...

Jinkirin Warkewar Nankarwa (Delayed Healing Of Strech Marks)

0
Nankarwa (stretch marks) takan zamo mai tsananin ƙaiƙayi ko zafi ne, sa'annan kuma mai wahalar warkewar saboda haɗakar abubuwa guda biyu:  (a) Bubbuɗewa da kumburin...

Dabarun Noman Zamani

1
Noma babbar sana’a ce a ƙasar Hausa (Madauci, Isa da Daura, 1968). Ana ma kallon cewa, ita ce sana’ar da ta fi kowace sana’a...

Sunayen Annabi Muhammad (S.A.W)

1
Annabi Muhammad (S.A.W) yana da wasu sunaye har guda ɗari biyu da ɗaya (kamar yadda mai dala'ilu ya kawo su), sannan kuma wasu malamai...