liƙawa: wikihausa
Fitowar Haƙora Ga Yara, Faɗuwarsu, Da Sake Fitowarsu
Yaran da ake goyonsu, suna fara fitar da haƙora ne da zarar sun cika watanni 6 da haihuwa, kuma shi ake kira “deciduous teething”....
Rahamar Ubangiji Ga Bayinsa
Yayin da Allah ubangiji ya halicci mutum ya yi nufin alheri da rabautar duniya da ni'imar lahira da aljanna gareshi amma wannan duk ba...
Gudunmawar Iyaye Wajen Gina Al’umma
Tarbiyyar Al'umma abu ne da ya zama wajibi a wanzar da shi domin shi ne abu na farko da idan aka same shi komai...
Warin Gaban Mace Da Yake Nuna Matsala
1. Idan mace ta rinƙa jin gaban ta yana ɗoyin warin kifi, to wannan yana nuni da ƙananun ƙwayoyin halittar bacteria masu haɗari sun...
Shan Azumi Ga Matafiya
Shari’ar Musulunci ta sauƙaƙawa matafiya, idan za su yi tafiya wacce za ta ba su wahala sosai, sai su ajiye azumin su, bayan sallah,...
Mutuwar Mata Masu Jego
Duk mai jegon da bayan haihuwa ko da da kwana 1 ne ballantana a ce an kwana uku da haihuwa ta ji alamun zazzaɓi,...
Sumbatar Mace Ga Me Azumi
Babu laifi ga me azumi ya sumbaci matarsa matuƙar ya tabbatar zai iya kuɓuta daga faɗa mata, amma nisantar sumbatar mace ga me azumi...
Sallar Idi
Idin musulmi guda biyu ne, idin buɗa baki (karamar sallah), bayan watan Ramadan, da idin layya (Babbar sallah) bayan ranar Arfah. Allah Maɗaukakin Sarki...
Addu’ar Buɗe Sallah 2
Addu'ar buɗe salla (watau bayan anyi kabbarar harama) 2
سُبحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ وَتَبارَكَ اسْمُكَ وَتَعَالَى جَدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُكَ.
Subhanakal-lahumma wabihamdika watabarakas-muka wata'ala jadduka wala ilaha...
Rubutacciyar Fassarar Huɗubar Idin Ƙaramar Sallah (Eid Kabir) Daga Masallaci mai...
Mai Huɗuba: Sheikh Dr Abdurrahman bn Abdur'aziz Sudais
Mai Fassara: Dr Abdulkareem Tahir Abdullahi
Transcribe: Aminu Bashir
Shugaban Shashi: Dr Abdurrahman Muhammad Sani Yakubu
Huɗuba ta farko:
Dukkan yabo...









