liƙawa: wikihausa
Nazarin Rayuwar Adabin Kasuwar Kano
Balaga: 1990 zuwa 1995
Nazarin rayuwar Adabin Kasuwar Kano a zamanin da muka kira na balaga ya fito mana da siffofi mabambanta. Da farko dai...
Karin Lafazi (ACCENT)
Gabatarwa
Baiwar da Allah ya yi wa ɗan Adam ta amfani da harshe yana daga cikin abubuwan da suka bambanta shi (ɗan Adam ɗin) da...
Adabin Kasuwa A Ƙasar Hausa
A wannan babin an yi ƙoƙarin bin yadda aka samar da adabin kasuwa a ƙasar Hausa. Abin nufi, bayan ganin yadda fasalin adabin kasuwa...
Jigogin Adabin Kasuwannin Ƙasashe
Saƙonni ko kuma jigogin da waɗannan ayyuka na adabi suke isar wa sun bambanta ne daga wannan gari zuwa wancan ko kuma daga wannan...
Adabin Kasuwar Kitsch A Jamus
Duk da an ce samuwa da ginuwa na adabin jama’a ko yayi ya tusgo ne daga ƙasar Ingila, amma ba a ƙasar Ingila irin...
Adabin Kasuwar Sarauniya Elizabeth A Ingila
Da yake mun ga yadda wannan adabi ya kasance da kuma tasirin da ya yi tsakanin al’umma a Ingila, zai dace a nan mu...
Fasalin Adabin Kasuwa A Duniya
Daga nazarin da aka gudanar an fahimci cewa adabin kasuwa ko na yayi yana tafiya ne kafaɗa da kafaɗa da gangariyar adabin al’umma. Shi...
Fasalce-Fasalcen Adabin Kasuwa
Kamar yadda muka gani a babi na biyu, rayuwar adabin Hausa ta biyo zanguna mabambanta, wannan ba sai an yi dogon sharhi ba, domin...
Mai Maɗi Ke Talla (Mai Zuma Gida Ake Tad Da Shi)
JAN KUNNE GA MATASA KAN SU KYAUTATA RAYUWARSU A YAU BA SAI GOBE BA
DAGA
DR. MU’AZU SA’ADU MUHAMMAD
SASHIN HARSUNAN NAJERIYA
JAMI’AR SULE LAMIƊO
KAFIN HAUSA
JIHAR JIGAWA
07030803404
Email:muazusaadukudan299@gmail.com
TAKARDAR AKA...
Fasalin Ƙagaggun Labaran Hausa A Zamanin Zuwan Turawa
Turawa sun zo sun iske ƙasar Hausa cike da ilmin abin da ya shafi karatu da rubutu a cikin Hausar ajami, kenan ko da...









