Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Malamai, Malanta Da Hanyoyin Sada Zumunta II

0
September 12, 2024 ƁANGARE NA II: HANYOYIN SADA ZUMUNTA Musamman a wannan ƙasar Najeriya hanyoyin sada zumunta sun fara ɓulla ne daga shekara ta dubu biyu...

Yadda Hawan Jini Yake (HYPERTENSION)

0
Jini ruwa ne mai launi ja-zur da ke kewaya sassan jikin dabbobi masu ƙashin baya (vertebrates), kamar mutane (humans), mage (cats), ƙadangare (reptiles), tsuntsu...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida

0
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar

0
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza hannun ƙofar ko...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu

0
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, kuma shekararsu...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th Nuwamba 2025

0
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 16 Jumadal Ula, 1447 H / 07 November, 2025 M Mai Huɗuba:  Sheikh Dr....

Kira A Kan Haɗin Kai

0
'Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al'ummarmu, tyana canza yadda muke kallon 'yan-uwanmu da kuma rage darajar...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku

0
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara sun yi...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu

0
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama ya...

Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 31st Octoba 2025

0
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 9 Jumadal Ula, 1447 H / 31 October, 2025 M Mai Huɗuba: Sheikh Dr....