Gida Liƙau(tags) Wikihausa

liƙawa: wikihausa

Wasu Kayan Aikin Rini

1. Tukumar baba 2. Zarta 3. Babah 4. Shuni 5. Mucciya 6. Toka   7. Katsi 8. Marina 9. Mabugi 10. Ƙaro 11. Itace 12.Makuba 13. Ƙaiƙayi FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Ƙira Edita@rumasau-kallamu

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Uku

0
Sai bayan la’asar suka dawo tare kamar yanda suka fita, a lokacin yara suna islamiyya. Don haka cikin walwala ya ƙarasa ciki don ya...

Wasu Kayan Aikin Ƙira

1.Masaɓa 2.Uwar maƙera 3.Awartaki 4.Zuga-zugai 5.Guduma 6.Gawayi 7.Zarto FASIHIN KAITA Danna nan don karanta Wasu Kayan Sana’ar Saƙa Edita@rumasau-kallamu

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Biyu

0
Ta yi zaton ranar da kwana zai dawo kanta za ta ji tana cikin yanayin murna, sai dai ba hakan ya kasance ba. Yau...

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Ɗaya

0
Cike da ɗoki ya shiga ɗakin amaryarsa riƙe da ledarsa ta kayan ciye-ciye; tana zaune a can a ƙuryar gado. Ko da a ce...

Wasu Kayan Sana’ar Saƙa

1.Uwar Masaƙa 2.Allera 3.Ɗan Iffa 4.Cakarkari 5.Hanjin ƙoshiya 6.Ƙoshiya 7.Kunkuru 8.Jakki 9.Mataki 10.Matuƙi 11.Matsefa 12.Takala 13.Wuƙa ko aska FASIHIN KAITA, Danna nan don karanta Wasu Kayan Aikin Fawa Edita@rumasau-kallamu

Wasu Kayan Aikin Fawa

1.Baho 2.Barho 3.Daro 4.Jantadi 5.Faranti 6.Kurada 7.Waya 8.Tire 9.Tsinka 10.Tugufa 11.Marari 12.Wuƙa 13.Kurada FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Aikin Sassaƙa Edita@rumasau-kallamu

Wasu Kayan Aikin Sassaƙa

1. Gizago 2. Ƙurfi 3. Kibiya 4. Matani 5. Matankwari 6. Tunga 7. Kalaba FASIHIN KAITA Karanta Wasu Kayan Busar Hausawa Edita@rumasau-kallamu

Matsayar Ɗanbala

0
Lokacin da muke da manya, Lau muke ba a kashe wa. Zamanin da muke da manya, Babu bandits kaf Arewa. Sa'ilin da muke da manya, Babu kinafas Arewa. Lokacin da...

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin

0
Ranar ɗaurin aure tun da sassafe baƙi suka fara zuwa gidan, zuwan nasu ma sai ya fi mata sauƙi tunda ya ba ta dama...