liƙawa: wikihausa
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyar
Da asubar fari ya tashi, bayan ya gama alwala ya fito da niyyar tafiya masallaci ya ƙarasa ƙofar ɗakinta ya murza hannun ƙofar ko...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Huɗu
Kwanci tashi cikin wannan rayuwar da Khadeeja take a gidan Mustapha har ta gama level 2 a karatunta ta shiga level 3, kuma shekararsu...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya daga Masallaci mai Alfarma 7th Nuwamba 2025
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 16 Jumadal Ula, 1447 H / 07 November, 2025 M
Mai Huɗuba: Sheikh Dr....
Kira A Kan Haɗin Kai
'Yan Najeriya muna cikin wani muhimmi lokaci. Wata mummunar fahimta tana shiga cikin al'ummarmu, tyana canza yadda muke kallon 'yan-uwanmu da kuma rage darajar...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Uku
Ba a daɗe da sallacewa ba kuma aka buɗe gari, a hankali kowa ya koma harkokinsa. Ranar Lahadi da daddare bayan yara sun yi...
Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Biyu
Ranar Sallah yana tashi ruwan shayi kawai ya sha ya shirya ya fice; bayan an idar da sallar idi kai tsaye gidan Mama ya...
Fassarar Huɗubar Juma’a Rubutacciya Daga Masallaci Mai Alfarma 31st Octoba 2025
Fassarar huɗubar Juma'a kai daga Masallaci mai alfarma, ta yau Juma'a 9 Jumadal Ula, 1447 H / 31 October, 2025 M
Mai Huɗuba: Sheikh Dr....
Taron Makon Hausa FCE Bichi 23 Oktoba 2025
A ranar Alhamis 23 ga watan Oktoba 2025, Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Bichi (FCE Bichi) ta gabatar da taron makon Hausa karo...
Baɗi Ba Rai Kashi Na Biyu
Episode 2
A short story by
Sakina Yazid (Innar su Amal)
Mutanen da suka fara dawowa daga maƙabarta ne suka gan ta, don haka ƙanin mahaifinta ya...





