liƙawa: waƙa
Waƙa Mai Taken Baƙar Sana’a
1. Muna godiya ga Rabbi sarki ubangiji,
Da ya ba mu hankali yake ba mu lafiya.
2. Salati da sallama su duma ga Musɗafa,
Da ya ƙarfafe...
Waƙa Mai Taken Abokin Tafiya
Rabbi ban hikima basira,
Baituka zan so na tsara,
Kyauta aiki kan mu lura,
Don mu ɗau hanya ta tsira,
Duniya har ran tsayawa.
2. Zan rubutun baituka...
Waƙa Mai Taken Ladubban Tsuguno
Da sunan Rabbi mai baiwa gare mu,
Da nau’o’in ni’imta ba musawa.
2. Salati da sallama ga Rasulu Ɗaha,
Da ya ceto mu bin...
Waƙa Mai Taken Jakadan Allah
Allahu ba ni dubun basira mayyawa,
In yi baitukan bege ga ɗan Adanani
Ga munasaba ta watan Rabi’ul Lawwali,
Wata na samun Sayyidul...
Waƙa Ta 2 Ga Farfesa Mu’azu Sa’adu Muhammad Kudan
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya
1.
A yau mun taru cikin alkunya,
Domin girmama gwarzonmu mai dubayya,
Haske ya sake yalwata cikin...
Waƙar Murnar Zama Farfesa Ga Mu’azu Sa’adu Muhammad
Daga Salmanu Faris Kudan, Shugaban Ƙungiyar Marubutan Arewa ta Ƙasa Nijeriya
A yau Arewa ta wayi gari da annuri,
An kunna fitilar da ta daɗe...
Matsayar Ɗanbala
Lokacin da muke da manya,
Lau muke ba a kashe wa.
Zamanin da muke da manya,
Babu bandits kaf Arewa.
Sa'ilin da muke da manya,
Babu kinafas Arewa.
Lokacin da...
Gyara Kayanka
Rabbana tuba nake yi,
Nayi saɓo ba kaɗan ba.
Na yi alƙawari gare ka,
Zan yi bauta ba da ɗar ba.
Dana zo shaiɗan ya ja ni,
Ban yi...
Masu Rera Waƙa
Masu rera waƙar, su ne asalin mawaƙan, wato waɗanda suke zama su tsara waƙar ta hanyar amfani da basirarsu.
Waɗannan su ne rukuni na farko,...
Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Baka Ta Situdiyo
Abin Da Bincike Ya Gano Game Da Gudumawar Adabin Baka Wajen Haɓaka Tattalin Arziki: Keɓantaccen Nazari Kan Waƙar Baka Ta Situdiyo
Dukkanin wani bincike da...









