liƙawa: Watan Muharram
Falalar Azumin Watan Muharram
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu) ya ce:
"Manzon Allah (Sallalahu alaihi wassallam) Ya ce, "Mafificin azumi bayan Ramadan, shi ne azumin watan Muharram,...
Azumin Watan Muharram
Watan muharam shi ne wata na farko a kalandar Islama. Wata ne mai ɗimbin daraja saboda haka ake son azumtarasa.
Domin karanta cikakken bayani akan...