liƙawa: Warin Baki
Abubuwan Da Sukan Iya Taimakawa Wajen Raguwar Warin Baki
Kamar yadda mukayi jawabi a baya ba abu daya bane yake kawo matsalar warin baki idan ba a mantaba .
1.Wanke baki da sinadarin hydrogen...
Warin Baki (Mouth Odour)
Warin baki,abu ne me wuyar faɗi ga aboki ko wani da ake jin nauyinsa,to sai dai dole akwana atashi mutum zaisan yana dashi.akwai lokutan...