liƙawa: wakar hausa
Waƙar Neman Zaman Lafiya
Mawaƙi: Jamilu Alhassan
Amshi: Zaman lafiya muke so,
Allah daɗo ƙasata Rabba.
Bisimilla Sarkin baiwa, Baiwarka ta ishe kowa,
Bara nake kai nawa, Baiwar Ka yo ƙarawa,
Bari nai...
Waƙar Yabon Farfesa Abdulƙadir Ɗangambo
Ɗalibi a matakin digiri na biyu, Sashen Harsuna, Jami’ar Jihar Bauchi. Malami mai aikin Hidimar Ƙasa, Sashen Nazarin Harshen Hausa, Kwalejin Addinin Musulunci da...
Waƙar Hamdala .
Allahu Wahabu mai komai, Mai sa zaki ya kar birrai, Mai sa kuturu ya hau jakai, Mai bai wa mutum sanin ilimai, Karimu, Wahabu...
Waƙar Gulma .
A baitukan yau na tsaya, Na fara zancen shiriya, Na tsara baiti ku biya, Na sanya zancen anbiya, Ku bi ni sala-sala.
Na gode...