Gida Liƙau(tags) Waƙa

liƙawa: waƙa

Fitattun Iyayen Gida Na Ɗanƙwairo A Kiɗan Fada

Bisa dukkan hasashe, ubangida a wajen Makaɗi yakan zama mutum wanda ya nuna damuwa a harkoki da al'amurran makaɗi; wataƙila kuma makaɗin nan ya...

Sauya Akalar Kiɗan Gado Zuwa Na Fada Da Na Game-Gari

Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun tun yana cikin aiwatar da kiɗa na Gayauna; wato tun kafin a naɗa shi Sarautar Sarkin Kiɗan Sarkin Maradun yake...

Musa Ɗanƙwairo A Gayaunar Waƙa

Makaɗa Abdu Kurna yana daga cikin makaɗa na ƙungiya; waɗanda suka yarje wa wasu mataimakansu su dinga zuwa taɓe na yin waƙa; wato gayaunar...

Kiɗa Da Waƙoƙin Makaɗa Musa Ɗanƙwairo

Kiɗa da waƙa ta baka wani fage ne wanda yawancin makaɗa masu tunani da ƙwaƙwalwa da fasahar shirya kalmomi; musamman ta fuskar zaɓensu da...

Wasu Waƙoƙin Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau

2.1 Sanƙiran Aliyu Gadanga (Ibrahim Imo) :'Ali Ɗan'agunda Jikan Jama'a.'Kirarin Sanƙira na Aliyu Gadanga da na S.M. Gusau : 2.2 Aliyu Gadanga Gusau : 'Sai na...

Rataye na 3: Waƙar Shan Ƙwaya ta Alhaji Dr Adamu Ɗanmaraya,...

0
To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya, Jama'a ku saurara. To kar a sha ƙwaya, Ƙwaya ko ba ta da kya, Dubban mutanen gida, Daji suna...

Rataye na 2: Waƙar Hana Shan Ƙwaya da Sauran Kayan Maye...

0
Kuma babu ƙarfi wajen mai shan ta ni na faɗi, Domin jininsa takan tsotse ya bar tafiya. Bacci kwa in har ya kwanta sai ya kai...

Rataye Na 1: Waƙar ‘Yar Maye Ta Ahmad Tijjani Gandu

0
Ahmad Tijjani Gandu 'Yar Maye 'yar maye, 'Yar maye ya kamata ki bar shaye-shaye, Shaye-shaye, Ya kamata ki bar shaye-shaye. Amshi 'Yar uwa ki lazumci karamci kada ki...

Waƙoƙin Fada Da Wasu Waƙoƙi Game-Gari

1.1 Abdu Inka Bakura : : : : : : 'Shi mika dibi Mujaddadi.'Sarkin Musulmi Alhaji Sir Abubakar III : : :'Akwai Haƙuri ga Shehu...

Roƙo a Wasu Waƙoƙin Kamilu Almajirin Mawaƙa

0
Kamar yadda tarihi ya hakaito cewa roƙo na daga cikin muhimmin abu a wurin Bahaushe; wannan ya sanya har ake samun maroƙa a ƙasar...