liƙawa: Waƙoƙin Baka
Lokaci Da Yanayin Sadarwa A Waƙar Baka
Bisa yawancin lokuta na sadar da waƙoƙin baka na Hausa, kamar yadda aka yi bayani a baya; akan sadar da waƙar baka ne ...
Yanayin Harshen Waƙar Baka
Mazubi na harshen waƙar baka yana ɗauke da ƙwayoyin sauti da gaɓoɓi da kalmomi da kuma jumloli; waɗanda suke ba makaɗa damar su iya...
Gudumawar Waƙoƙin Baka na Situdiyo Wajen Haɓaka Tattalin Arziki
Bayan fahimtar tattalin arziki da kuma bayyana matsayin waƙa a wurin Bahaushe; da yadda aka ga mawaƙan da kansu sun ɗauki waƙa a matsayin...
Yabo A Waƙoƙin Baka
Ba wannan aikin ba ne farau da yake ɗauke da yabo a cikin waƙoƙin baka na da ko na zamani; an yi ayyuka da...
Yabon Gusau A Waƙoƙin Baka
Makaɗan baka na zamani sun yi waƙoƙin yabo da zuga daban-daban ga malaman Hausa musamman waɗanda suke jami'o'in Ƙasar nan; inda waƙoƙin nasu suka...
Taƙaitaccen Tarihin Samuwar Waƙoƙin Baka a Ƙasar Hausa
Waƙoƙi : Masana sun yi ƙoƙarin bayyana asalin samuwar waƙoƙi baka a ƙasar Hausa.
Daga ciki akwai ra'ayin Satatima (1999:30) inda ya bayyana cewa: "Al'ummar...
Hanyoyin Tattara Waƙoƙi da Bayanai
Wannan nazari ya sami tagomashin kammaluwa ta hanyar sauraren waƙoƙin da aka yi wa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau;
Sannan sai aka ga dacewar rubuce su,...