liƙawa: Waƙar Hausa
Halin Da Muke Ciki
Sun dai kai mu sun bari sun dawoKuma ni sai nake ga mu muka jawoWani sunansa Baba wani Babawo.Alƙawari sukai na za su yi...
Sadarwa A Waƙar Baka
Bayan makaɗan baka sun gama tunanin waƙar da za su yi; sai kuma su zo, su sadar da ita ga al'umma.
Ana sadar da...
Dangantakar Harshe da Waƙa
Harshe da Waƙa - Harshe wani muhimmin sinadari ne wanda al’umma take bayyana al’adunta da hali na zamantakewarta. Mutane a ɗaiɗaya ko a rukuni...
Mawaƙan Da Ake Yi Wa Kiɗan Fiyano
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano...
Samuwar Fiyano A Ƙasar Hausa
Gusau (2008:6) ya bayyana fiyano wani abin kiɗa ne baƙo ga Hausawa da suka samu ta hanyar hulɗa ta Turawa".
Samuwar waƙoƙin fiyano na Hausa...