liƙawa: waƙa
Ma’anar Fiyano
Masana sun tofa albarkacin bakinsu wajen bayyana ma'anar fiyano (Piano). Misali: Gusau (2008:347) ya ayyana Fiyano wata alama ce ta yin kiɗa wadda Hausawa...
Ire-iren Kiɗan Fiyano
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma'ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki...
Yabo Daga Waƙar Maryam Fantimoti
Kamar Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa); Zabiya Maryam Sale Fantimoti ita ma ba a bar ta a baya ba, ta yi waƙoƙin yabo da...
Waƙa A Matsayin Sana’a
Mawaƙa da dama sun dogara da yin waƙa wanda rayuwarsu ta dogara a kai; wannan tunani kuwa tun daga mawaƙan jiya har zuwa na...
Yabo Daga Waƙar Aminu Alan Waƙa
Aminuddeen Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya yi wa Farfesa Gusau waƙoƙin yabo da dama; amma a wannan takarda an ɗauki waƙa ɗaya mai taken...
Ma’anar Yabo
Yabo na nufin ba da shaida mai kyau game da mutum bayan ya yi wani abin a yaba; na burgewa ko kuma ana so...
Ma’anar Kiɗa da Makaɗi
Da yake aikin ya shafi kiɗa ne, ya kamata a bayyana ma'anar kiɗa da kuma makaɗi.
Alhassan da wasu (1982:75) sun bayyana kiɗa da cewa;...
Waƙa A kan Dangina
Salam alai dangina, Ku amsa domin ƙauna, Allah daɗo tsiran na, ga Shugaba Manzona, Mai son sa ba ya gaba.
Tsira, aminci ƙara,
Ga...