liƙawa: Tazarar Haihuwa
Ɓacewar Ashanar Hannu Ta Tazarar Haihuwa
Abu ne mai yiwuwa ashanar hannu wacce ake soka ta a cikin tsokar damtsen mace domin yin tazarar haihuwa (contraceptive implant), ta ɓace ta...
Tsarin Tazarar Haihuwa Mara Amfani Da Magani
Wannan tsari shi bature ya kira da calendar method ko calendar period wanda akan ƙauracewa saduwa a wasu keɓantattun kwanaki a yayin da ake...
Lokacin Da Ya Dace Mace Ta Yi Amfani Da Dabarun Tazarar...
Mace zata iya fara yin amfani da magungunan tazarar haihuwa kafin ta fara yin al'adarta, ko lokacin da take yin al'adarta, ko bayan ta...
Abubuwan Da Ya Kamata A Lura Da Su Kafin A Ɗora...
Ya kamata ma’aikatan lafiya su yi la’akari da waɗannan abubuwan domin samun sauƙin laulayin da magungunan tazarar haihuwa suke haddasawa:
Shekarun haihuwa (age)
Nauyin...
Tsarin Iyali { Family Planning) Rubutu Na (2) (Intrauterine Device
Aci gaba da kawo maku bayani kan tsarin iyali na zamani, yau za muyi bayani akan INTRAUTERINE DEVICE wato tsinke ko zaren mahaifa.
Kamar yadda...
Noristerat (Norist)
(Allurar tazarar haihuwa ce wacce take dauke da sinadarin progesterone kadai kuma tana zuwa da nauyin milligrams dari biyu (200mg))
Wannan alurar ana yinta ko...
Mutane Da Yawa Sukan Yi Tambaya Akan Aa Yaya Za a...
Hayar itace lalle lalle mace sai tasan ovulation period nata domin itace lokocin ake kyeutata zato ciki yake shiga.
Menene Ovulation?
Ovulation: shine wani lokaci da...