liƙawa: tatsuniya
Tatsuniyar Mace Mai Ciki
Ga ta nan, ga ta nanku.
Wata rana wata mata mai juna biyu ta je ɗibar ruwa a bakin rafi. Bayan ta cika tulunta da...
Tatsuniyar Cilakowa Da Kodokodo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wasu tsuntsaye biyu a wani baƙin daji da ke ƙasashen Gabas. Ɗaya sunanta Cilakowa, ɗayar kuma Kodokodo. Ita...
Tatsuniyar Daskin Dariɗi
Ga ta nan ga ta nan ku.
Da gero da dawa da maiwa da duk dai kayan abinci haka, su shinkafa, acca, iburu, alkama da...
Tatsuniya Mai Taken Marainiya
TASKAR TATSUNIYOYI". Babi Na Daya: Marainiya
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya marainiya, watau wadda take ba uwa ba uba; kuma ita kaɗai...
Tatsuniyar Gizo Da Giwa
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wani mutum ne dai ya ba wani malami kuɗi don a yi masa asiri. Sai malamin ya ce...
Tatsuniyar Budurwa Marar Tabo
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wata yarinya kyakkyawa, wadda ko tabo ɗaya babu a jikinta. Shi ke nan, sai ta ce ita fa...
Tatsuniyar Jarumin Sarki
Ga ta nan, ga ta nanku.
Akwai wani jarumin sarki wanda a fagen yaƙi ba ya ja da baya. Duk inda ya sa gaba sai...
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da take. Sai ta ce, ‘Allah, Allah, ba...
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...
Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji
Ga ta nan ga ta nan ku.
Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi....









