liƙawa: tarihi
Tarihin Gwani Ɗanbirni
An haifi Malam Muhammad ɗan Malam Ali a unguwar Zage da ke Birnin Kano a zamanin Sarkin Kano Usman. Gwani Ɗan birni ya sha...
Tarihin Sheikh Is’haƙ Rabi’u Khadimul Alƙur’ani
Halifa Sheikh Is'haƙa Rabi'u mashahurin Mahaddacin Alƙur'ani ne da Ubangiji Ya yi wa baiwar ƙarfin tilawa a tsakanin sa'o'insa.
Ma'abocin son makaranta da yi musu...
Tarihin Alaramma Gambon Takai
An haifi Malam Zakariya ɗan Adamu a garin Takai a shekarar 1928. Ɗan baiwa kuma ma'abocin himma da ƙanƙan-da-kai.
Malam Gambon Takai ya sha banban...
Tarihin Mahiru Sharif Bala
An haifi Gwani Sharif Bala ɗan Sharif Musɗafa ɗan Sharif Muhammad a shekarar 1345; wadda ta yi dai-dai da shekarar 1934 a Unguwar Gabari...
Wasu Daga Malamai A Katsina
Malam Sani Hafizi Katsina
An haifi Malam Sani a shekara ta 1916. Ya fara karatun Alƙur'ani tun yana yaro ƙarami. An kai shi gabas (Maiduguri)...
Tarihin Ado Ahmad Gidan Dabino, MON
Ado Ahmad Gidan Dabino, MON, shahararren marubucin littattafan Hausa ne a Arewacin Nijeriya, sannan mai shiryawa da bayar da umarni sannan ɗan wasa ne...
Tarihin Dr. Mujahid Abdullahi Kudan
An haifi Mujahid Abdullahi a ranar 29/03/1987 a unguwar Zaɓi, wacce take kusa da unguwar Saidawa a garin Kudan, kuma cikin ƙaramar hukumar Kudan,...
Tarihin Malam Buhari Siriddawa (Sarkin Malaman Sakkwato)
An haifi Malam Buhari, Sarkin Malaman Sakkwato a Unguwar Siriddawa da ke Sakkwato a shekara ta 1934. Ya yi karatu wurin mahaifinsa Malam lbrahim...
Tarihin Malam Mahmud Manzo Arzai
An haifi Malam Mahmud ɗan Muhammad ɗan Mahmud dan Muhammad a Damagaran cikin Jamhuriyar Nijar. Malam Mahmud ya zo Kano a lokacin girma ya...
Tarihin Sheikh Muhammad Barnoma
An haifi Malam Muhammad Barnoma ɗan Gwani Muktari a garin Misau. An ce bayan mahaifinsa Gwani Muktari ya yi hijira daga Barno shi ne...








