liƙawa: Sallar Alwala
Zikiri Kafin (Gabanin) Da Bayan An Gama Alwala
Zikiri Kafin (Gabanin) Alwala
"Bismillaahi".
{Da sunan Allah}.
Zikiri Bayan An Gama Alwala
"Ashhadu an laa ilaha illallahu wah dahu laa sharika lahu wa Ashhadu anna Muhammadu abduhu...
Sallar Alwala Da Falalarta
An karɓo daga Abu Huraira (Radiyallahu anhu ) ya ce: wata rana bayan sallar Asuba, sai Manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) ya ce: da...

