fbpx
Gida Liƙau(tags) Physiology da Hausa

liƙawa: Physiology da Hausa

Physiology da Hausa Kashi na Tara: Hematology (Jini da Abubuwan da...

0
Jini wani nau'i ne na tissue wanda ake kira da connective tissue wato sashe mai sadarwa. Ma’ana yana haɗa gaɓoɓi daban-daban na jiki da...

Physiology da Hausa Kashi na Takwas: Gastrointestinal System(Sashin Sarrafa Abinci)

1
Yana da gaɓoɓi wanda ke aiwatar da wannan aikin. Su ne; Baki, Maƙoshi, Tumbi, Hanta, maɗaciya, Ƙaramin hanji da babban hanji, Pankiris Baki: Shi ne...

Physiology da Hausa Kashi na Bakwai: Respiratory System (Sashin Numfashi)

0
Ya ƙunshi wasu gaɓoɓi da suke haɗuwa su yi aiki a tare, domin a samar da numfashi.Wannan gaɓoɓi sun haɗa da: Hanci, maƙogaro, bututun...

Physiology da Hausa Kashi na Shida: Hematology (Jini da Abun da...

1
Jini wani nau'i ne na tissue wanda ake kira da connective tissue wato sashe mai sadarwa. Ma’ana yana haɗa gaɓoɓi daban-daban na jiki da...

Physiology da Hausa Kashi na Biyar: Temperature and Metabolic Rate (Ɗumi...

0
Ɗumin cikin jiki shi ake kira da core body temperature wato ɗumin tsakiyar jiki, ya yi daidai da 37 degree bisa ma’aunin Celsius (salshiyos).  Ɗumin jikin...

Physiology da Hausa Kashi na Hudu: Autonomous nervous system (Sashin Bada...

0
Ire-iren Nervous system wato sashin bada umarni da amsa saƙo mai amfani da lantarki ya kasu kashi 2: Somatic nervous system Wato sashen bada umarni...

Physiology da Hausa Kashi na Uku: Excitable Tissues (Sassan motsi na...

1
Nerves da tsoka su ne gaɓoɓin motsi, domin su suke dauke da signal mai nau’in lantarki wadda ake cewa action potential. Resting Membrane potential Shi ne...

Physiology da Hausa Kashi na Biyu: Body Fluids (Ruwan Jiki) Ruwan...

2
  Daukacin Abubuwan dake jikin ɗan Adam namiji wanda nauyinsa ya kai kilo 70 Ruwa: Kashi 60 Kitse: Kashi 18 Sinadarai: kashi 7 -CHO: ƙasa da kashi 1 -Ganin yadda...