liƙawa: Nasihohi
Nasihohi Goma Ga Masu Kula Da Dukiyar Al’umma
Duk shugaba ko ma'aikaci ko wani wakilin jama'a da dukiyar al'umma take gilmawa ko shigowa hannunsa to haƙiƙa yana cikin babban haɗarin da babu...
Mutum Da Son Zuciya.
Zuciya ita ce matattarar buri da kwaɗayi da sha’awa a wajen mutum, kuma ita babu ruwanta da ba daidai ba, abin duk...

