liƙawa: Mahaifa
Fibroid (Karin Mahaifa)
Mai Ya Kamata Ku Sani Akan Fibroid: Cuta ce dake da alaka da mata,idan tsiro ke fitowa a mahaifa,wannan tsiro ka yi iya fitowa...
Sanƙaran Bakin Mahaifa (Cervical cancer)
Sanƙarar bakin mahaifa (cervical cancer) kamar sauran nau’o’in ciwon daji,tana girma da hayayyafar ƙwayoyin halitta sama da na al’adarsu,iya yaɗuwa tare da nakasa sauran...
Kansar Bakin Mahaifa
Babu takamemen abinda yake kawo ta, sai dai hatsarin kamuwa da ita yana karuwa ga wasu matan kama haka:
Macen da aka fara saduwa da...