liƙawa: lokaci
Lokacin Sanyi
Maganar gaskiya ana sanyi yau garin
Tin a daren jiya na san yau za ai abin
Iska ce kamar da rani ta game garin.
Daga jin fil-fifil...
Ɗabi’ar Lokaci, Saurin Wucewa
Ɗabi'ar Lokaci Saurin Wucewa
Ɗabi'ar lokaci ita ce saurin wucewa. Lokaci yana wucewa kamar walƙiya. Amman fa mutum ba ya ganewa, sai bayan ya riga...
Halittar Lokaci Da Ƙarewarsa
Halittar lokaci da ƙarewar sa, duk yin Allah ne. Ƙudurar Ubangiji kaɗai, ita ce mai wanzuwa. Domin kuwa tun farko babu jiya babu yau,...
Yadda Halittar Lokaci Da ƙarewarsa Yake
Ƙudurar Ubangiji kadai itace wanzanjjiya. Domin kuwa tun farko babu jiya babu yau, ba nan ba can , babu gaba ba baya.
Ba a san...



