liƙawa: Kiɗan Fiyano
Ire-iren Kiɗan Fiyano
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma'ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki...
Muhallan Da Ake Waƙoƙin Fiyano Na Hausa
Muhallan da ake waƙoƙin Fiyano na Hausa su ne wuraren da mawaƙan Hausa masu amfani da fiyano suke rera waƙoƙinsu.
Muhallan Fiyano su ne...
Misalan Waƙoƙin Hausa Na Fiyano
Zainab (2009:84) ta ce "Waƙoƙin fiyano na Hausa su ne waƙoƙin da suka samu canje-canje; daga kayan kiɗa na gargajiya zuwa kayan kiɗa na...
Mawaƙan Da Ake Yi Wa Kiɗan Fiyano
Mafi yawan mawaƙa da ake yi wa kiɗan fiyano matasa ne, imma dai mata ne ko kuma maza; domin a yanzu ire-iren kiɗan fiyano...
Masu Yin Kiɗan Fiyano A Ƙasar Hausa
Bayan samun fiyano a ƙasar Hausa, an samu makaɗa da dama da suka sayo ta; kuma suka buɗe shaguna a wurare daban-daban domin yin...


