liƙawa: HYPERTENSION
Yadda Hawan Jini Yake (HYPERTENSION)
Jini ruwa ne mai launi ja-zur da ke kewaya sassan jikin dabbobi masu ƙashin baya (vertebrates), kamar mutane (humans), mage (cats), ƙadangare (reptiles), tsuntsu...
Hawan Jini (Hypertension)
Menene Hawan Jini?: Hawan jini ciwo ne da yake samuwa sakamakon ƙaruwa ko hawa da jinin mutum ke yi fiye da kima (persistent rise...
Mene Ne Hawan Jini (HYPER TENSION)
Akwai wani ma’auni da ake amfani da shi wajen kula da ƙarfin gudanar jini a cikin jijiyoyin jini. Wannan ma’auni ana kiransa da ‘Blood...


