Gida Liƙau(tags) Hausa novels

liƙawa: hausa novels

Mijin Marigayiya Babi Na Ƙarshe

0
EPILOGUE Bayan shekaru 3. An yi auren Afaf an kai ta gidanta, yaron da ta aura ƙanin abokin Abbanta ne, da kanta ta je ta...

Mijin Marigayiya Babi Na Talatin Da Huɗu

0
Dole tana ji tana gani ya kafa mata doka idan dai har zai ci abinci to parlor ɗin kasa zai ci. Babu yanda ba...

Mijin Marigayiya Babi Na Talatin

0
Ba ƙaramin mamaki Hajia da Alhaji suka yi ba da Mustapha ya gaya musu ya saki Khadeeja. Shi kaɗai ya shiga da yaran don...

Mijin Marigayiya Babi Na Ashirin Da Bakwai

0
Kamar yanda Khadeeja ta faɗa ba ta sake kula hidimar yaran a ranar da ba ita ce da kwana ba, sai dai ranar kwanata...

Mijin Marigayiya Babi Na Goma Sha Shida

0
Tana jiyo motsin shigowar Mustapha gidan amma ba ta yi zaton zai tafi da sauri ba, don haka ma ta jira sai da ta...

Mijin Marigayiya Babi Na Uku

0
Ranar Juma'a suna gida da yake yara babu islamiyya; ranar ne kuma suke gyara gashin yaran mai kitso za ta zo. Tun da wuri...

Tatsuniyar Gizo Da Namun Daji

0
Ga ta nan ga ta nan ku Gizo ne dai yana son ya ci nama, amma ba shi da shi. Ya rasa yadda zai yi....

Tatsuniyar Gizo Da Giwa

0
Ga ta nan ga ta nan ku Tatsuniya! Tatsuniya!! Tatsuniyar!!! Tatsuniya! Wani mutum...

Tatsuniyar Yarinya Da Dodanni

0
Ga ta nan ga ta nan ku. Tatsuniya : Wata yarinya ce dai mai tsananin kyau, duk garinsu babu mai kyanta, ta ce ba ta...