liƙawa: hausa novel
Mijin Marigayiya Babi Na Ɗaya
'Hey Babe.' Ta faɗa tana wani rangwaɗa kai tare da juya ƙwayar idonta kamar dai ga Babe ɗin a gabanta tana kallonsa. 'Mai kyau,...
Tatsuniyar Ɗankaɗafi
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata mata ce dai ba ta taɓa haihuwa ba, tun da ta ke. Sai ta ce, 'Allah, ba...
Tatsuniyar Barewa Ta Auri Mutum
Ga ta nan ga ta nan ku.
Wata barewa ce, sai ta rikiɗa, ta zama mace kyakkyawa. Sai ta ɗauki ɗan kwatashinta ta ɗora a...
LAIFIN WAYE???
GODIYA:
Duk kannin godiya su tabbata ga Allah S.W.A mai kowa mai komai wanda shine ya bani ikon rubuta wannan littafi.Jin jina da yabo su...
MATAR MALAM
FADAKARWA
Ban yi rubutun nan dan cin fuska ko wulakanci ga wasu
ba, illa dan fadakarwa, ilimantarwa gami da
Nishadantarwa. Dan haka duk wanda ya ga wannan
labarin...




