liƙawa: Hani
Hani A Kan Yin Gaba
Gaba: Rashin magana da juna bisa ga wani dalili wanda ya haɗa wasu mutane faɗa ko husuma ko jayayya da dai sauran su.
Saboda haka,...
Hani Akan Cin Amana
Amana: Wani zance ne ko magana ne, kaya ko dukiya wanda wani mutum ya ɗauka ya ba wani mutum ko ya faɗa masa, saboda...
Hani Akan Yin Gulma
Gulma: Shi ne ɗaukar zancen wani mutum zuwa ga wani mutum ba tare da yardar sa ba, don tayar da husuma (faɗa).
Saboda haka, addinin...
Hani Akan Yin Gori
Gori: shi ne yin isgili, shaguɓe, habaici akan wani mutum, wanda yake da kashi a gindinsa, ko kuma wanda yake da wata matsala kamar...
Hani Akan Yin Duba 2
Ilimin “Geomancy” shi ake kira da “ramli” ko kuma duba akan yashi (har da biro da takarda duk ana yi). Ilimi ne da ya...
Hani A Kan Yin Duba 1
Duba: Shi ne bincikar abin da zai iya faruwa da wani abu nan gaba. Duba ta hanyar taurari shi ake kira da “Astrology” (yana...





