liƙawa: fiyano
Ma’anar Fiyano
Masana sun tofa albarkacin bakinsu wajen bayyana ma'anar fiyano (Piano). Misali: Gusau (2008:347) ya ayyana Fiyano wata alama ce ta yin kiɗa wadda Hausawa...
Ire-iren Kiɗan Fiyano
Kiɗan fiyano ba kala guda ba ne; ma'ana ba sauti ɗaya ake samu na amo daga fiyano ba, akwai sautuka kala-kala; muhimmai daga ciki...
Asalin Kiɗan Fiyano
Encyclopedia Americana (2003), ta bayyana cewa, a shekarar 1709;
Fiyano - Bartolommeo Cristofori ya ƙirƙiri wani abin kiɗa da ake kira gravicembalo col piona e...