liƙawa: doya
Faten Doya Da Wake
ABUBUWAN BUƘATA:-
DOYA
WAKE
ALBASA
ATTARUHU
MAN GYAƊA KO MAN JA.
MAGGI
CURRY
LAWASHI.
YADDA AKE YI:-
Da farko za ki gyara waken ki ki wanke ki ɗora a wuta ya dahu ya yi...
Doya Da Ƙwai
DOYA DA SOUCE ƊIN KWAI.
ABUBUWAN BUƘATA;
DOYA
ƘWAI
TUMATUR
ALBASA
LAWASHI
ATTARUHU.
YADDA AKE HAƊAWA:-
Hajajju ki zage ki burge mai gida ba kullum cima guda ba ko kullum. Doya da miya...
Yadda Da Ake Stuffed Yam
A yau za mu koyi yadda ake stuffed yam. Stuffed yam abinci ne da ake yin sa da doya, doya na ɗaya daga cikin...
Yadda Ake Sakwara A Saukake
A yau za mu koyi yadda ake sakwara a sauƙaƙe.
Sakwara abinci ne da ya samo asali daga doya, doya na ɗaya daga cikin abincin...