liƙawa: Dankali
Yadda Ake Groundnut Sweet Potato Balls.
Barkan mu da sake kasancewa a cikin shirinmu na GIRKE-GIRKEN WikiHausa wanda muke koyarda ƙayatattun abinci namu na gida Najeriya da kuma na ƙetare,...
Yadda Ake Faten Dankali
A yau za mu koyi yadda ake faten dankali; Faten dankali abinci ne mai daɗi da sauƙin sarrafawa.
Abubuwan da ake buƙata:
Dankali
Attaruhu
Albasa
Maggi
Citta
Kifi (ice fish)
Alayyahu
Kori
Man gyaɗa
Yadda...
Yadda Ake Ƙosan Dankali Mai Haɗe Da Nama
KAYAN HAƊI
Dankali
Nama
Kwai
Attaruhu
Albasa
Maggi
Gishiri
Man gyaɗa
Fulawa ko garin busashen buredi
*YADDA AKE HAƊAWA*
Da farko ki wanke nama ki zuba...