liƙawa: Aljanu
Guraren Da Aljanu Suka Fi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu wajen...
Matakan Da Za A Bi Domin Rabuwa Da Jinnu
Akwai hanyoyi da yawa wajen rabuwa da irin waɗannan aljanu da ma wasu ba irin wannan ba. Ya zama duk inda aljani yake ajikin...
Guraren Da Aljanu Sukafi Zama
A wajen zama mun bambanta, sai dai da yawan mu muna rushe musu wurin zamansu sannan mu gina namu, kuma muna sare musu wajen...
Yadda Kalolin Aljanu Suke
Aljanu kala-kala ne kamar yadda muke nau'in mu kala-kala:
Ga kalolin Aljanu kamar haka:
Jinnul gawas
Jinnul ɗayyar
Jinnul bait
Jinnul jalab wal tahdir
Jinnul majus
Jinnul yahudi
Jinnul nasari
Jinnul muslim
Jinnul ashiƙ
Jinnul...
Yadda Nau’ikan Aljanu Suke
Kamar yadda muke da mata da maza, haka ma aljanu suke da mata da maza, yara da manya, tsoho da tsohuwa, sarakuna da talakawa,...