Gida Liƙau(tags) Al’adu

liƙawa: al’adu

SHUGABANCI A WURIN HAUSAWA

0
Shugabanci na nufin riƙon ragamar al’umma da ba su umarni da yi musu jagoranci bisa tafarkin da suka amince da shi, da tsara musu...

ASALIN KALMAR HAUSA DA MA’ANARTA

0
 Akwai maganganu da yawa dangane da asalin kalmar Hausa, inda suka bayyana a matsayin ra'ayinsu. Daga cikin maganganun akwai: Nil Skinner (1968) cewa ya yi,...

ASALIN ƘASAR HAUSAWA

0
Masana tarihi sun ambaci cewa, akwai mutane tun lokaci mai tsawo da ya shuɗe a waɗannan garuruwa na Kasar Hausa, kuma babu wanda zai...

Hausawa Da Al’adunsu

1
MATASHIYA      Al'ummar Hausa dai, al'umma ce dake zaune a arewa maso yammacin Tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin Jamhuriyyar Nijar. Al'umma ce mai dimbin...