fbpx
Gida Liƙau(tags) Aikin hannu

liƙawa: aikin hannu

Yadda Ake Turaren Sikari

0
Kayan Haɗawa Ruwan turare (alcohol) Yara-yara gwangwani 1 Sikari kwano Kala Filabo Madarorin Turare 5 Yadda Ake Haɗawa A juye Sikari a cikin mazubi. A juye Yara-yara, a sa madarorin turare 5....

Yadda Ake Yin Sabulun Wanki

0
Sabulun wanki shi ne sabulun da ake wanke tufafi, domin cire dauɗa da warin da yake a jikin tufafi. Yadda ake sabulun wanki ya...

Yadda Ake Yin Air-Freshner Na Ruwa.

0
Air-freshner sinadarin ƙamshi ne da ake amfani da shi, wajen ƙawata guri ko muhalli. Yakan taimaka matuƙa wajen bayar da ƙamshi mai daɗi da...

Yadda Ake Dettol

0
Dettol sinadari ne da ake amfani da shi wajen kashe kwayoyin cututtuka. Akan zuba shi a cikin ruwan wanka domin a kashe kwayoyin cutar...

Yadda Ake Dettol

0
Dettol kowa ya sani sinadarin kashe kwayoyin cututtuka ne. Akan yi amfani da shi wajen zuba shi a cikin ruwan wankanmu ko a kan...

Yadda Ake Haɗa Sinadarin Bleach

0
Bleach kowa ya sani sinadari ne da ake amfani da shi wajen ƙara wa fararen kaya, banɗaki da tiles ɗinmu haske. Abubuwan Da Ake Buƙata Sinadaran...

Yadda Ake Sabulu Na Ruwa, Domin Wanke Mota

0
 Da yawa an sani cewa, ba a wanke mota da kowane irin sabulun wanki, sai da sabulun wanke mota wato (Car wash solution).  Amfani...

Yadda Ake Sabulun Wanki Na Ruwa

0
 Sabulu wanki na ruwa an sani sabulu ne mafi karfi a cikin sabulai. Akanyi amfani dashi wajen abubuwa da dama kamar : wankin kaya,...

Yadda Ake Sabulun Wanka

0
Sabulun wanka shi ne sabulun da muke amfani da shi wajen wanke fatar jikinmu, wato (wanka). Domin haka, ana buƙatar ya zama mai kumfa...

Yadda Ake Sabulun Wanki

0
Idan aka ce sabulun wanki, an san ana nufin sabulun da ake amfani da shi wajen wanke tufafi, domin cire dauɗa, datti da wari...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×